A nan na kawo karshen shirin da fatan kunji dadin kasancewa da yadda aka kawo muku karawar.
Sunana Mohammed Abdu Mamman Skeeper nake cewa sai mun sake haduwa a karawar daf da karshe
Ajax da Tottenham, Barcelona da Liverpool.
VAR
Na'urar da take taimakawa alkalin wasa yanke hukunci wato VAR ta yi aiki ta kuma taka rawa a wasan Manchester City da Tottenham.
Watakila nan gaba alkalin wasa ya rasa aikinsa a koma amfani da VAR a tamaula don rage yin kuskure.
Ko hakan zai yi wu kuwa VAR ta koma alkalancin kwallon kafa gabaki daya?
Getty ImagesCopyright: Getty Images
Bayan da Sterling ya ci kwallon da aka soke
Getty ImagesCopyright: Getty Images
PACopyright: PA
Ko kwallo ta taba hannun Llorente?
Za a yi ta cece-kuce kan kwallon da Fernando Llorente ya ci, wadda ta kai Tottenham wasan daf da karshe a Champions League.
Shin kwallon ta taba hannunsa?
Rex FeaturesCopyright: Rex Features
Rex FeaturesCopyright: Rex Features
Getty ImagesCopyright: Getty Images
Post update
Pep Guardiola a lokcin da aka soke kwallon da Raheem Sterling ya ci.
ReutersCopyright: Reuters
Post update
A ranar Asabar 20 ga watan Afirilu Tottenham za ta kara zuwa Ettihad domin buga gasar Premier.
Tottenham ta kai daf da karshe
Mauricio Pochettino yana taya 'yan wasa murnar kwazon da suka yi.
Tottenham Hotspur ta kai zagayen daf da karshe a Champions League karon farko a tarihi tun 1962.
An fitar da Manchester City, babu batun lashe kofi hudu kenan a bana.
An tashi Man City 4-3 Tottenham (Agg 4-4)
PACopyright: PA
An tashi Porto 1-4 Liverpool
Jurgen Klopp ya kai zagayen gaba.
Sauran yaki da Barcelona
MAN CITY 4-3 Tottenham (AGG 4-4)
Murna ta koma ciki an ce kwallon da City ta zura a raga ba ta ci ba.
ReutersCopyright: Reuters
MAN CITY 5-3 Tottenham (AGG 5-4)
Raheem Sterling
STERRRRRRRRLINGGGGGGGGGGG
Katin gargadi, Man City 4-3 Tottenham (Agg 4-4)
An bai wa Son Heung katin gargajiya hakan na nufin ba zai buga karawar daf da karshe ba idan har Tottenham ta kai wannan matakin.
Canji, Man City 4-3 Tottenham (Agg 4-4)
Benjamin Mendy ya canji Leroy Sane.
Pep Guardiola na saka dukkan masu ci masa kwallo domin yanzu ne yake bukatar su yi masa aiki, in ba haka ba sun yi ban kwana da gasar Champions Legue ta bana kuma babu batun lashe kofi hudu a bana.
Canji, Man City 4-3 Tottenham (Agg 4-4)
Tottenham ta saka Ben Davies fya canji Lucas Moura .
Man City 4-3 Tottenham (Agg 4-4)
Kafin wannan karawar
Getty ImagesCopyright: Getty Images
Man City 4-3 Tottenham (Agg 4-4)
Lokaci na kara kurewa kuma Manchester City na bukatar cin kwallo idan ba haka ba an fitar da ita kenan saboda kwallayen da Tottenham ta ci a Etihad.
Porto 1-3 Liverpool (Agg 1-5)
Roberto Firmino
Jordan Henderson ne ya bugo kwallo shi kuwa Roberto Firmino ya sa kai ta fada raga, kwallo mai kyau ya ci.
Post update
An bai wa Tottenham kwallo bayan da aka je aka duba VAR na'urar da take taimakawa Alkalin wasa yanke hukunci.
Man City 4-3 Tottenham (Agg 4-4)
Alkalin wasa ya je ya kalli kwallon da Tottenham ta ci
Rahoto kai-tsaye
Daga Mohammed Abdu
time_stated_uk
Bayyana ra'ayinka
Post update
A nan na kawo karshen shirin da fatan kunji dadin kasancewa da yadda aka kawo muku karawar.
Sunana Mohammed Abdu Mamman Skeeper nake cewa sai mun sake haduwa a karawar daf da karshe
Ajax da Tottenham, Barcelona da Liverpool.
VAR
Na'urar da take taimakawa alkalin wasa yanke hukunci wato VAR ta yi aiki ta kuma taka rawa a wasan Manchester City da Tottenham.
Watakila nan gaba alkalin wasa ya rasa aikinsa a koma amfani da VAR a tamaula don rage yin kuskure.
Ko hakan zai yi wu kuwa VAR ta koma alkalancin kwallon kafa gabaki daya?
Bayan da Sterling ya ci kwallon da aka soke
Ko kwallo ta taba hannun Llorente?
Za a yi ta cece-kuce kan kwallon da Fernando Llorente ya ci, wadda ta kai Tottenham wasan daf da karshe a Champions League.
Shin kwallon ta taba hannunsa?
Post update
Pep Guardiola a lokcin da aka soke kwallon da Raheem Sterling ya ci.
Post update
A ranar Asabar 20 ga watan Afirilu Tottenham za ta kara zuwa Ettihad domin buga gasar Premier.
Tottenham ta kai daf da karshe
Mauricio Pochettino yana taya 'yan wasa murnar kwazon da suka yi.
Tottenham Hotspur ta kai zagayen daf da karshe a Champions League karon farko a tarihi tun 1962.
An fitar da Manchester City, babu batun lashe kofi hudu kenan a bana.
An tashi Man City 4-3 Tottenham (Agg 4-4)
An tashi Porto 1-4 Liverpool
Jurgen Klopp ya kai zagayen gaba.
Sauran yaki da Barcelona
MAN CITY 4-3 Tottenham (AGG 4-4)
Murna ta koma ciki an ce kwallon da City ta zura a raga ba ta ci ba.
MAN CITY 5-3 Tottenham (AGG 5-4)
Raheem Sterling
STERRRRRRRRLINGGGGGGGGGGG
Katin gargadi, Man City 4-3 Tottenham (Agg 4-4)
An bai wa Son Heung katin gargajiya hakan na nufin ba zai buga karawar daf da karshe ba idan har Tottenham ta kai wannan matakin.
Canji, Man City 4-3 Tottenham (Agg 4-4)
Benjamin Mendy ya canji Leroy Sane.
Pep Guardiola na saka dukkan masu ci masa kwallo domin yanzu ne yake bukatar su yi masa aiki, in ba haka ba sun yi ban kwana da gasar Champions Legue ta bana kuma babu batun lashe kofi hudu a bana.
Canji, Man City 4-3 Tottenham (Agg 4-4)
Tottenham ta saka Ben Davies fya canji Lucas Moura .
Man City 4-3 Tottenham (Agg 4-4)
Kafin wannan karawar
Man City 4-3 Tottenham (Agg 4-4)
Lokaci na kara kurewa kuma Manchester City na bukatar cin kwallo idan ba haka ba an fitar da ita kenan saboda kwallayen da Tottenham ta ci a Etihad.
Porto 1-3 Liverpool (Agg 1-5)
Roberto Firmino
Jordan Henderson ne ya bugo kwallo shi kuwa Roberto Firmino ya sa kai ta fada raga, kwallo mai kyau ya ci.
Post update
An bai wa Tottenham kwallo bayan da aka je aka duba VAR na'urar da take taimakawa Alkalin wasa yanke hukunci.
Man City 4-3 Tottenham (Agg 4-4)
Alkalin wasa ya je ya kalli kwallon da Tottenham ta ci
GOAL - Porto 1-2 Liverpool (Agg 1-4)
Eder Militao