Got a TV Licence?

You need one to watch live TV on any channel or device, and BBC programmes on iPlayer. It’s the law.

Find out more
I don’t have a TV Licence.

Takaitacce

 1. Salah da Origi suka ci wa Liverpool kwallayenta
 2. Liverpool ta lashe kofin karo na shida
 3. Klopp ya lashe kofin farko a Liverpool
 4. Karon farko da kungiyoyin Ingila suka buga wasan karshe tun 2008
 5. An buga wasan ne a filin Atletico Madrid Wanda Metropolitano

Rahoto kai-tsaye

Daga Awwal Ahmad Janyau

time_stated_uk

 1. Sai wani lokaci

  Awwal Janyau ne ke maku sallama.

 2. Yadda Liverpool ta daga kofinta

  Tottenham 0-2 Liverpool

  Liverpool
  Liverpool
  Liverpool
  Liverpool
 3. Yadda Tottenham ke jimami

  Tottenham 0-2 Liverpool

  Tottenham
  Tottenham
  Tottenham
 4. Yadda 'yan Liverpool suka bige da murna

  Tottenham 0-2 Liverpool

  Liverpool
  Liverpool
  Liverpool
 5. Liverpool ta lashe kofin Zakarun Turai

  Tottenham 0-2 Liverpool

  Liverpool
 6. An kara minti biyar

  Tottenham 0-2 Liverpool

 7. Origi ne ya ci wa Liverpool kwallo ta biyu

  Tottenham 0-2 Liverpool

  Tottenham
 8. Eriksen ya yi kuren ci

  Tottenham 0-1 Liverpool

  Golan Tottenham ya kabe kwallon da Eriksen ya bugu daga bugun tazara.

  Tottenham
 9. An bada bugun tazara

  Tottenham 0-1 Liverpool

 10. Tottenham ta sake canji

  Tottenham 0-1 Liverpool

  Llorente ya karbi Dele Alli

 11. Tottenham na kai hare-hare

  Tottenham 0-1 Liverpool

  Son da Moura sun kai hare-hare, amma golan Liverpool na kabe kwallayen

  Son
 12. Son ya kai kora

  Tottenham 0-1 Liverpool

  Amma van Dijk ya fitar da kwallon a harabar Liverpool

 13. Tottenham ta sake canji

  Tottenham 0-1 Liverpool

  Dier ya karbi Sissoko

 14. Klopp zai kawo karshen fatarar kofi

  Tottenham 0-1 Liverpool

  Jurgen Klopp sau shida yana shan kashi a wasan karshe a matsayinsa na koci. Karo na uku kenan da yake buga wasan karshe a Liverpool.

  Klopp
 15. Milner ya yi kuren ci

  Tottenham 0-1 Liverpool

  Saura kiris ya ci amma kwallon ta fita waje

 16. Tottenham ta yi canji

  Tottenham 0-1 Liverpool

  Lucas Moura ya karbi Harry Winks