Hukumar zaben Najeriya - INEC, ta kara wa'adin makonnin biyu domin ci gaba da rijistar sa

Hukumar zaben Najeriya - INEC, ta kara wa'adin makonnin biyu domin ci gaba da rijistar sa

A Najeriya, hukumar zaben kasar, INEC, ta kara wa'adin makonnin biyu domin ci gaba da rijistar samun katin zabe a duk fadin kasar.

Hakan na nufin cewa INEC din ta bai wa karin jama'a damar yin rijistar kafin cikar wa'adin na ranar 31 ga wannan watan na Agusta.

Tambayar a nan ita ce, shin ko kun sami yin rajistar? Kuma wadanne matsaloli kuke fuskanta?