Skies light up as world welcomes 2019
Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

2019: Sama ta yi haske zuwan Sabuwar Shekara

Mutane a sassan duniya sun yi bankwana da shekarar 2018, kuma suka yi maraba da sabuwar shekara ta 2019 cikin annashuwa da farin ciki.

Birnin Aukland na New Zealand ne wuri na farko da aka yi bikin wasan wuta - amma bai kasance na karshe ba.

Labarai masu alaka