...Daga Bakin mai ita tare da Saima Mohammed

Latsa hoton da ke sama don kallon bidiyon:

Daga bakin mai ita wani shiri na BBC Hausa da ke kawo muku hira da fitattun mutane kan wasu abubuwan da suka shafi rayuwarsu zallah.

A wannan kashi na 13, shirin ya tattauna da Saima Mohammed, wata fitacciyar jarumar fina-finan Hausa.

A cikin hirar, ta bayyana abubuwa da yawa da suka shafi rayuwarta da za su saku dariya da al'ajabi.

Bidiyo: Fatima Othman

Wasu na baya da za ku so ku gani