Bikin ranar Valentine ya saba wa shari'ar Musulunci- Sheikh Abdullah Usman Dogon
Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Bikin ranar Valentine ya saba wa Musulunci - Sheikh Abdullah Gadon Kaya

Latsa hoton da ke sama don kallon bidiyon:

Sheikh Abdullah ya ce ware rana don yin bikin Valentine haramun ne. Ya kara da cewa akwai hanyoyi da dama da Musulunci ya tsara don nuna kauna da soyayya.

Labarai masu alaka