Coronavirus: Mu gudu tare, mu tsira tare – Nuhu Abdullahi

Latsa bidiyon sama domin kallo

Tauraron masana'antar wasan Hausa Kannywood Nuhu Abdullahi, ya nemi mutane su bi abin da likitoci da masana ke cewa domin gujewa kamuwa da cutar coronavirus.

Nuhu ya nemi mutane da su rika wanke hannuwansu, sannan su je asibiti idan suka ji wasu alamu na rashin lafiya.

Bidiyo: Abdulbaqi Jari