Coronavirus: Ta yaya mutum zai san yana da cutar?

Latsa hoton da ke sama don kallon bidiyon:

Bayanai kan yadda mutum zai san ko yana tare da wasu alamomi masu nuna cewa ko yana dauke da coronavirus.