Mutane na warkewa daga cutar coronavirus

Latsa hoton da ke sama domin kallon bidiyon:

A Najeriya mutane 9 ne suka warke daga cutar inda sama da mutum 100 suka kamu da cutar coronavirus.

Har yanzu dai babu maganin cutar, don haka sai a ci gaba da wanke hannu da ba da tazara tsakanin mutane.