Bankwana da likitan da coronavirus ta kashe a Burtaniya

Bankwana da likitan da coronavirus ta kashe a Burtaniya

Latsa hoton da ke sama don kallon bidiyon:

Wannan bidiyon na nuna yadda ma'aikatan lafiya a Burtaniya suka yi bankwana tare da yabo ga likitan da ya mutu a yaki da cutar korona, kafin a yi masa jana'iza.