Coronavirus: Matar da ke sayar da abincin naira huɗu lokacin cutar
Coronavirus: Matar da ke sayar da abincin naira huɗu lokacin cutar
Latsa hoton da ke sama domin kallon bidiyon:
Wata mata mai shekara 81 wadda ta shekara 30 tana sai da abinci a kan naira 4 ta ce ba za ta kara farashi ba a lokacin annobar korona.
Matar -- wadda take a kudancin Indiya -- ta yi tashe sosai saboda saukin abincin nata.
Kalli bidiyon ka ga yadda abincin yake.