Kalli bidiyon matar aure 'yar dambe a Zimbabwe

Kalli bidiyon matar aure 'yar dambe a Zimbabwe

Latsa hoton da ke sama don kallon bidiyon:

Wannan matar ta ce da sana'ar dambe take ci take sha, sannan kuma hakan ba ya hana ta kula da iyalanta. BAbau kuma wanda ya taba kayar da ita a damben.