Mawakiyar da ke yin bidiyon waƙe-waƙe a lokacin korona

Mawakiyar da ke yin bidiyon waƙe-waƙe a lokacin korona

Latsa hoton da ke sama domin kallon bidiyon:

Wata mawakiya a Amurka ta bayyana yadda take yin bidiyo daban-daban na wakokinta a lokacin da aka sanya dokar hana fita saboda korona.

Mawakiyar ta ce tana kashe kimanin dala 30,000 lokacin da ba na korona ba. Amma yanzu tana kashe dala 5000