Pierre Nkurunziza: Waiwaye kan rayuwarsa

Pierre Nkurunziza: Waiwaye kan rayuwarsa

Ku latsa hoton da ke sama don kallon bidiyon:

Ga wani bidiyo da ke waiwaye kan rayuwar shugaban Burundin Pierre Nkurunziza wanda ya rasu ranar Talata.