Bidiyo: 'Ƴan matan da fyaɗe ya hana su zuwa makaranta a Abuja

Bidiyo: 'Ƴan matan da fyaɗe ya hana su zuwa makaranta a Abuja

Latsa hoton da ke sama don kallon bidiyon:

A kauyen Zhiko da ke karkashin birnin tarayyar Najeriya Abuja, 'yan matan garin ke fuskantar barazanar fyade a hanyarsu ta zuwa makaranta, kamar yadda wata matashiya da aka aikata wa hakan ta shaida wa BBC.