Bidiyo: Mece ce mafita ga matsalar rashin tsaro a arewacin Najeriya?

Bidiyo: Mece ce mafita ga matsalar rashin tsaro a arewacin Najeriya?

Ku latsa hoton da ke sama don kallon bidiyon:

A yanzu babu abin d aya fi ci wa al'ummar Najeriya musamman na arewaci irin matsalar rashin tsaro.

A yankuna da yawa na birane da karkara dubban mutane ke kwana da ido a buɗe saboda fargabar abin da ka iya faruwa a kowane lokaci.

Shin mece ce mafita ga wannan tashin hankali? Halima Umar Saleh ta yi duba kan hakan a wannan bidiyon dangane da abubuwan da suka faru a wannan makon.