...Daga Bakin Mai Ita tare da Fati Shu'uma
...Daga Bakin Mai Ita tare da Fati Shu'uma
Ku latsa hoton da ke sama don kallon bidiyon:
Daga bakin mai ita wani shiri na BBC Hausa da ke kawo muku hira da fitattun mutane kan wasu abubuwan da suka shafi rayuwarsu zallah.
A wannan kashi na 29, shirin ya tattauna da fitacciyar ƴar wasan fina-finan Kannywood Fati Shu'uma inda ta amsa tambayoyin da suka shafi rayuwarta.
A cikin hirar ta yi karin bayani a kan alakarta da Adam Zango, da abin da yake faranta mata rai da ire-iren abincin da ta fi so.
Ɗaukar bidiyo: Yusuf Yakasai
Tacewa: Fatima Othman