Bankwanan Trump da fadar White House a matsayinsa na shugaban ƙasa

Bankwanan Trump da fadar White House a matsayinsa na shugaban ƙasa

Donald Trump ya yi bankwana da fadar White House a matsayinsa na shugaban ƙasa

Shi da matarsa Melania sun fice daga fadar White House sa'o'i a rantsar da gwamnatin Biden