...Daga Bakin Mai Ita Tare da MC Tagwaye
...Daga Bakin Mai Ita Tare da MC Tagwaye
Ku latsa hoton da ke sama don kallon bidiyon:
Daga bakin mai ita wani shiri na BBC Hausa da ke kawo muku hira da fitattun mutane kan wasu abubuwan da suka shafi rayuwarsu zallah.
A wannan kashi na 33, shirin ya tattauna da MC Tagwaye fittacen mai barkwanci ne da ya ke kwaikwayon Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari.
A cikin hirar, ya tattauna yadda ya taso a jihar Katsina da kyuatar da aka fara yi masa ta mayar da shi miloniya.
Ɗaukar bidiyo: Abdusalam Usman
Tacewa: Fatima Othman