Nonon raƙumi ya zama 'tamkar zinare' a Kenya

Nonon raƙumi ya zama 'tamkar zinare' a Kenya

Ku latsa hoton da ke sama don kallon bidiyon:

Nonon raƙumi ya yi farin jini a matsayin sabon nau’in abincin da ba ya ɗauke da kitse da yawa kuma ake amfani da shi wajen hada magunguna.

Manoma a Gabashin Afirka a yankunan da ba a ruwan sama sosai su ne suke da kashi 60 cikin 100 na yawan raƙuman duniya, kuma suna samar da nonon raƙumi mai cike da sinadaran kara lafiya sosai.

Peter Wakaba na BBC ya ziyarci yankin da ba a samun ruwan sama sosai a Kenya inda ya gana da wasu mata da miji da suke sayar da tsakanin lita 10,000 zuwa 15,000 na nonon raƙumi a duk rana.

Wasu bidiyo da za ku so ku kalla