Hikayata 2020: Labarin 'Ƙuncin Rayuwa'
Hikayata 2020: Labarin 'Ƙuncin Rayuwa'
Latsa alamar lasifika a sama domin sauraren labarin
A ci gaba da kawo labarai goma sha biyu da alkalan gasar Hikayata suka ce sun cancanci yabo, mun kawo maku labarin 'Kuncin Rayuwa na Maryam Nuhu Turau a Gida mai lamba 35, Rafindadi bayan Masallacin ƴan Izala, a garin Katsina, arewa maso yammacin Najeriya, wanda Halima Umar Saleh ta karanta.