...Daga Bakin Mai Ita tare da Shamsu Dan Iya
...Daga Bakin Mai Ita tare da Shamsu Dan Iya
Ku latsa hoton da ke sama don kallon bidiyon:
Daga Bakin Mai Ita wani shiri ne na BBC Hausa da ke kawo muku hira da fitattun mutane kan wasu abubuwan da suka shafi rayuwarsu zallah.
A wannan kashi na 41, shirin ya tattauna da wani dan fim Shamsu Dan Iya, inda ya amsa tambayoyin da suka shafi rayuwarsa.
Ɗaukar bidiyo da Tacewa: Abdulsalam Usman Abdulkadir
Tsarawa: Umar Rayyan