Matan da aka kashe saboda suna aiki a gidan talbijin a Afghanistan

Matan da aka kashe saboda suna aiki a gidan talbijin a Afghanistan

Ku latsa hoton da ke sama don kallon bidiyon:

Mata ne waɗanda aka fi kashewa a munanan hare-haren da aka kai wa kan fararen hula a Afghanistan.

Wani gidan talbijin a birnin Jalalabad da ke gabashin ƙasar ala tilas ya dakatar da zuwan duk ma'aikata mata ofis saboda tsaronsu.

Hakan ya faru ne bayan da aka kashe mata huɗu daga cikin ma'aikatansa a watannin baya-bayan nan.

Wasu bidiyon da za ku so ku kalla