Bidiyon: Me ya sa al'adun Hausa na aure suka sauya?

Bidiyon: Me ya sa al'adun Hausa na aure suka sauya?

Ku latsa hoton da ke sama don kallon biidyon:

A shekarun baya-bayan nan salon bukukuwan Hausa sun sauya baki ɗaya, ta yadda suka fi kwaikwayon wasu al'dun maimakon wadanda aka san su da shi.

Hakan ya sa matasan da ke tasowa ba su san ainihin al'adun auren Hausawa ba.

Lamarin ya sanya farbagar kan abin da ka iya faruwa da al'adun Bahaushe nan da shekaru masu zuwa.

Ga dai Badriyya Tijjani Kalarawi wadda ta yi duba kan lamarin.