Sabon Shata: Da rera kiran sallah na fara waƙa
Sabon Shata: Da rera kiran sallah na fara waƙa
Latsa hoton sama domin kallon bidiyon
Muhammad Musa da ake kira Sabon Shata ya ce ya fara waka ne da rera kiran Sallah a studio.
Ya ce babban burinsa shi ne Allah ya masa daukaka ya tsaya da kansa a harakar waƙa.
Ya kuma ce duk da ya sa waka a gaba amma bai yi watsi da sana'arsa ba ta kanikancin waka.