An sabunta: 26 ga Mayu, 2010 - An wallafa a 11:27 GMT

Ziyarar Goodluck Jonathan zuwa Gusau

Ziyarar Goodluck Jonathan zuwa Gusau

 • Ziyaran Goodluck Jonathan zuwa Gusau
  Shugaba Goodluck Jonathan tare da wasu gwamnonin arewa maso yamma, yana kaddamarda wasu ayyuka
 • Ziyaran Goodluck Jonathan zuwa Gusau
  Kabilar Tivi na rawan al'adun gargajiya na tarbar Shugaba Goodluck Jonathan
 • Ziyaran Goodluck Jonathan zuwa Gusau
  'Yan jihar Bayelsa suma ba'a bar su a baya, domin suma sun gabarta kidde kidde da kuma raye raye na tarbar shugaban kasar
 • Ziyaran Goodluck Jonathan zuwa Gusau
  Kabilar Yarbawa ma sun gabarta da rawan, al'adun gargajiya na tarbar Shugaba Goodluck Jonathan
 • Ziyaran Goodluck Jonathan zuwa Gusau
  Dodon kabilar Ibo, a taron maraba da Shugaba Goodluck Jonathan, Gusua a Jihar Zamfara

BBC navigation

BBC © 2014 BBC ba ta da alhakin abubuwan da ke kunshe a shafukan da ba nata ba.

Wannan shafin zai fi kyan gani, idan an shige shi da browser mai salo na bai daya. Yayinda za ka iya samun damar duba abin da wannan shafin ya kunsa a browser da kake da ita a halin yanzu, ba za ka samu damar ganin dukkan abin da shafin ya kunsa kamar yadda ya kamata ba. Dubi yiwuwar inganta manhajar browsar ka, ko kuma ka samu browser mai salo na bai daya, idan har za ka iya.