An sabunta: 20 ga Yuli, 2010 - An wallafa a 18:22 GMT

Shin ana fama da yunwa a Najeriya?

Yarinya na shan mama

Yara su suka fi jin jiki a yankunan da ake fama da yunwa

Yayinda hankalin kasashen duniya ya karkata ga matsalar yunwar da ake fama da ita a jamhuriyar Nijar, wasu na ganin arewacin Najeriya ma na fama da matsalar.

Ko wannan na nufin akwai matsalar karancin abincin a Najeriyar ma?

Wanne hali ne kuke ciki a yankunan ku?

Abinda Filin Ra'ayi Riga na wannan makon zai tattauna a kai kenan.

Sai ku aiko mana da takaitaccen ra'ayinku tare da lambar wayarku, ta e-mail a hausa@bbc.co.uk, ko kuma ta lambar nan da aka saba, wato 447786202009, ko kuma ta dandalinmu na musayar ra'ayi da muhawara, wato BBC Hausa Facebook.

Ko kuma ta gurbin da ke kasa:

Tuntube mu

* Yana nufin guraben da dole a cike su.

(Kada a zarta bakake dari biyar)

BBC navigation

BBC © 2014 BBC ba ta da alhakin abubuwan da ke kunshe a shafukan da ba nata ba.

Wannan shafin zai fi kyan gani, idan an shige shi da browser mai salo na bai daya. Yayinda za ka iya samun damar duba abin da wannan shafin ya kunsa a browser da kake da ita a halin yanzu, ba za ka samu damar ganin dukkan abin da shafin ya kunsa kamar yadda ya kamata ba. Dubi yiwuwar inganta manhajar browsar ka, ko kuma ka samu browser mai salo na bai daya, idan har za ka iya.