An sabunta: 23 ga Agusta, 2010 - An wallafa a 10:27 GMT

Dauki ga mutanen da ambaliyar ruwa ta shafa a Nijar

Dauki ga mutanen da ambaliyar ruwa ta rusta da su a garin N'walla

 • An kai dauki ga mutanen da ambaliyar ruwa ta rusta da su a gari N'walla
  Kungiyar Quatar Charity ce tare da hadin gwiwar gwamnatin kasar Nijar suka kai taimakon abinci da zannuwan rufa da gidajen sauro ga mutanen da ambaliyar ruwa a gari N'walla ya ritsa da su .
 • An kai dauki ga mutanen da ambaliyar ruwa ta rusta da su a gari N'walla
  Yayin da kungiyar Quatar Charity ta bada kayayakin ita kuma gwamnatin kasar ta mika kudade da suka kai cfa jika 91 ga kowane magidancin da ya rasa gidan sa.
 • An kai dauki ga mutanen da ambaliyar ruwa ta rusta da su a gari N'walla
  Gwamnan jahar Maradi ne Kanal Garba Makido ya mika kudin ga mutanen .
 • An kai dauki ga mutanen da ambaliyar ruwa ta rusta da su a gari N'walla
  Daya daga cikin wadanda suka amfana da zannuwa da gidan sauro.
 • An kai dauki ga mutanen da ambaliyar ruwa ta rusta da su a gari N'walla
  Kayan abinci da kungiyar Quatar Charity ta raba a garin N'walla.
 • An kai dauki ga mutanen da ambaliyar ruwa ta rusta da su a gari N'walla
  Zannuwan da aka rabawa mutanen da ambaliyar ruwa ta rutsa da su.
 • An kai dauki ga mutanen da ambaliyar ruwa ta rusta da su a gari N'walla
  An yi asarar gidaje da dama sanadiyar ambaliyar ruwa a garin N'walla
 • An kai dauki ga mutanen da ambaliyar ruwa ta rusta da su a gari N'walla
  Har yanzu dai jama'a da dama na fuskantar matsalar gidajen zama a garin sanadiyar ambaliyar ruwan.

BBC navigation

BBC © 2014 BBC ba ta da alhakin abubuwan da ke kunshe a shafukan da ba nata ba.

Wannan shafin zai fi kyan gani, idan an shige shi da browser mai salo na bai daya. Yayinda za ka iya samun damar duba abin da wannan shafin ya kunsa a browser da kake da ita a halin yanzu, ba za ka samu damar ganin dukkan abin da shafin ya kunsa kamar yadda ya kamata ba. Dubi yiwuwar inganta manhajar browsar ka, ko kuma ka samu browser mai salo na bai daya, idan har za ka iya.