An sabunta: 10 ga Fabrairu, 2011 - An wallafa a 16:34 GMT

Hotuna: Mulkin mallaka a Afrika

  • Lady Dorothy Macmillan matar Pira Ministan Burtaniya a ziyarar da ta kai kasuwa a Ghana a lokacin da Pira Ministan Burtaniya Harold MacMillan ya ke kai ran gadi Afrika a shekarar 1960.
  • An nada Macmillan a matsayin basaraken Afrika a Pietersburg, arewacin Transvaal da ke kasar Afrika ta kudu a shekarar 1960.
  • Bikin maraba da aka shiryawa Pira Ministan Burtaniya a ziyarar da ya kawo Najeriya. Macmillan tare da wasu yara a rangadin da ya kai wasu sabbin gidaje da aka gina a birnin Lagos a shekarar 1960.
  • Habasha.. Kabilar Oromo, namiji da mace
  • Yankin da bai shiga cikin taswirar duniya ba tsakanin Eil Dur Elan da J Serut, a Somalia a shekarar 1919 zuwa 1920.
  • Alakin Abeokuta. Sarkin Abeokuta a cikkaken kayan al'adun gargajiyar yankin. Najeriya shekarar 1901-1941
  • Sojojin Najeriya a cikin jirgin ruwa, a kan hanyarsu zuwai gabashin Afrika inda za su je yaki. shekarar 1901-1941
  • Wani kauye dake daji a gari Warri a Najeriya. Shekarar 1901-1941
  • Wata al'umma a garin Agege wadda ke mahadar hanyar Porto Novo zuwa tekun Denham. Najeriya 1885

BBC navigation

BBC © 2014 BBC ba ta da alhakin abubuwan da ke kunshe a shafukan da ba nata ba.

Wannan shafin zai fi kyan gani, idan an shige shi da browser mai salo na bai daya. Yayinda za ka iya samun damar duba abin da wannan shafin ya kunsa a browser da kake da ita a halin yanzu, ba za ka samu damar ganin dukkan abin da shafin ya kunsa kamar yadda ya kamata ba. Dubi yiwuwar inganta manhajar browsar ka, ko kuma ka samu browser mai salo na bai daya, idan har za ka iya.