Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Tsoho mai shekaru 100 ya shiga tseren ya-da-kanin-wani

Filin taba kidi taba karatu ya bada labaran da suka hadar da, labarin tsoho mai shekaru 100 da ya shiga tseren ya -da-kanin-wani da kuma barawon da ya je sata amma ya bige da barci bayan ya ci kayan kwalama. Aichatou Moussa ce ta jagoranci shirin.