Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Barawo ya kai 'yan sanda kara saboda karensu ya cije shi

Labarin gidan gyaran gashi na musamman ga mata masu kiba domin kauce wa wulakancin da ake musu a wuraren gyaran gashi. Da kuma barawon da ya kai 'yan sanda kara saboda karensu ya cije a lokacin da ya je sata. Ahmed Abba Abdullahi ne ya jagoranci shirin: