Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Amsoshin Takardunku na ranar 03/12/11

Hakkin mallakar hoto Thisday
Image caption Marigayi Dim Chukwuemeka Odumegwu-Ojukwu

A shirinmu na Amsoshin Takardunku, za ku ji tarihin rayuwar tsohon madugun 'yan tawayen Biafra, Marigayi Dim Chukwuemeka Odumegwu-Ojukwu .

Wakilinmu na Enugu, Abdussalam Ibrahim Ahmed ne ya binciko mana tarihin marigayin, wanda ya rasu a London a ranar 26 ga watan Nuwamban da ya gabata.

Har illau shirin za ku ji Babban Direta a ma'aikatar man fetur da makamashi na Jumhuriyar Nijar, Malam Boubacar Idi Nalado yana yin cikakken bayani a kan yadda ake tsara 'yarjejeniya ta hako man fetur.