Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Gidan adana kayan zane-zane na 'yan Afrika a London

An bude wani gidan adana kayan zane-zane na zamanai na Tiwani Art Gallery a tsakiyar birnin London, suna kokarin maida hankali wajen adana ayyukan zane-zane da 'yan salin nahiyar afrika suka yi ta kowanne fanni - Sun yi wa bajakolin kayan farko lakabi da abubuwan da suka hada mu, wanda ya kunshi wasu ayyukan shararrun masu zane-zane biyar daga Najeriya. Naziru Mika'il ya halarci wurin ga kuma rahoton da ya hada mana: