Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Katafaren dakin taro da China ta ginawa tarayyar Afrika

An kaddamar da katafaren dakin taro na kungiyar Tarayyar Afrika a birnin Adis Ababa na kasar Ethiopia. Kasar China ce ta gina dakin kyauta ga tarayyar ta Afrika a kan kudi dalar miliyan 200.