Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Cutar Daji na kara addabar jama'a a Congo

Cututtuka masu yaduwa da suka hada da zazzabin cizon sauro da AIDS da kwalara na yin barazana ga al'ummomin Jamhuriyar dimokuradiyyar Congo, har sun sa an manta da illar cutar daji wacce ke kara addabar karin mutane a kasar musamman mata.