Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Bunkasar kasuwar beraye a Thailand

Kasuwar beraye na ci gaba da bunkasa a kasar Thailand, sakamakon bukatar naman berayen da jama'a ke yi domin ci. Wannan ya sa farashin naman bera ya fi na kaza tsada.