Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Muhimman bayanai kan zaben Senegal

Senegal nada muhammanci saboda a shekarun baya ana kallonta a matsayin kasar data fi kowacce a yammacin Afrika zaman lafiya. Amma yanzu ana zaman dar-dar saboda katowar zaben shugaban kasa.