Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Taron kasashen duniya kan kasar Somalia

Burtaniya ta ce an cimma matsaya kan batutuwan da suka shafi tsaro da fashin jiragen ruwa da ayyukan jinkai a taron da aka gudanar kan makomar kasar Somalia.