Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Yahoo ya kai karar Facebook a Amurka

Shafin internet na Yahoo ya shigar da kara a gaban wata kotu a Amurka kan shafin sada zumunta na Facebook inda yake zarginsa da amfani da fasahar sa. Kamfanin yace shafin na facebook ya sabawa wasu fannoni goma da yake da iko akai sai dai shafin facebook ya musanta wannan zargi.