Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Mako goma sha bakwai kafin Gasar Olympic

Yayin Gasar Olympic ta bana za a baje kolin dadaddun al'adun Burtaniya masu kayatarwa;dawakan Rundunar Mahaya ta Sojin Burtaniya, wadanda aka yiwa kwaskwarima, na shirin burge 'yan kallo da fareti.