Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Za a yi gwajin lafiya dubu shida a Landon 2012

Ana bukatar sauri da kuzari a lokacin wasan guje-guje a gasar Olympics ta bana; za a gudanar da gwajin lafiya domin gano masu amfani da kwayoyin da aka haramta.