Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Twitter na kalubalantar kotun New York

Shafin sada zumunta na Twitter na kalubalantar hukuncin wata kotu a birnin New York wanda ya tilasta masa bayyana irin sakonnin da wani mai amfani da shafin ya tura a baya. Kotun ta nemi Twitter ya bayar da tarhin sakonnin Twitter na wani mai fafutuka wanda ya shiga cikin zanga-zangar nuna adawa da tsarin jari hujja ta Occupy Wall Street a bara.