Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Duniya Ina Labari?

François Hollande ya kama aiki bayan wani dan karamin biki a fadar Elysée; shi ne shugaban kasa na farko a shekaru 17 mai ra'ayin gurguzu.