Diamond Jubilee
Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Kai tsaye: Bikin cikar Sarauniya Elizabeth shekaru 60

Sarauniya Elizabeth ta Biyu take cika shekaru sittin a kan gadon Sarautar Burtaniya. Wannan shafi na kawo muku bayanan bidiyo kai tsaye kan bukukuwan da ake yi.