Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Sabon ginin watsa labarai na BBC

A ranar 29 ga watan Yuni ne sashin Hausa na BBC ya bi sahun sauran sassan BBC wurin barin Bush House inda BBC ta shafe shekaru sama da 70 tana watsa labarai. To ko menene ya sa BBC tashi daga wannan gini? Ga rahoton da Naziru Mikail ya hada mana: