Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Gane Mani Hanya: An duba lafiyar mutane kyauta a Jihar Kano

Kungiyar likitocin da ke neman kwarewa da hadin gwiwar kungiyar ci gaban dan Adam ta Ra'ayi sun gudanar da aikin duba marasa lafiya da ba su magani kyauta a karamar hukumar Madobi ta Jihar Kano a Najeriya.