Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Amsoshin Takardunku: Tarihin Shugaba Muhammad Mursi

Wannan shirin na Amsoshin Takardunku ya amsa tambayar da masu saurare da dama suka aiko suna neman a ba su tarihin sabon shugaban kasar Masar, Muhammad Mursi.