Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Gane Mani Hanya: Batun zuba jari a harkar man fetur a Nijar

A jamhuriyar Nijar hukumomin kasar masu kula da sha'anin man fetur sun ce suna ci gaba da samun kamfanonin kasashen waje da ke bukatar a ba su lasisin bincike da ma hakar man. Ko a cikin makon jiya, gwamnatin Nijar din ta ba wasu kamfanonin kasashen waje 9 lasisin bincike da hakar man fetur a sassa daban-daban na kasar.