Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Taba Kidi Taba Karatu: Wani mutumi ya sayi jaka ya ci kazamiyar riba

Filin Taba Kidi Taba Karatu na wannan mako, ya bada labarin wani mutumi daya sayi wata jakar gwanjo akan pan kudin Ingila ashirin, ya siyar a kan pan dubu dari uku.Akwai kuma labarin wani dan yaro dake shan maman wata karya.