Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Yadda birnin London yake: Shoreditch

A ci gaba da jerin rahotannin bidiyon da muke kawo muku kan yadda birnin London yake a daidai lokacin da ake shirin fara gasar Olympic, Aminu Abdulkadir ya ziyarci unguwar Shoreditch ga kuma rahotonsa.